Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula: Bisharan Luka: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

(0 reviews)
Condition
Quantity
(851 available)
Share
Book Details
Language
English
Publishers
Blurb (3 July 2024)
Weight
0.32 KG
Publication Date
23/08/2024
Pages
236 pages
ISBN-13
9798211425798
Dimensions
15.24 x 1.27 x 22.86 cm
SKU
9798211425798
Author Name
Love God Greatly (Author)
Love God Greatly is an international women’s ministry that exists to inspire, encourage, and equip women to love God greatly with their lives by breaking down the barriers that exist around studying God’s Word.We provide free, quality Bible study resources to women in 30+ languages. Through online and in-person groups, women in over 200 countries read and study God’s Word and grow in community together. Love God Greatly is a 501 (c)(3) non-profit organization that relies on contributions from generous donors.Our mission is to inspire, encourage, and equip every woman, in every community, in every nation, to love God greatly with her life.We provide Bible studies full of resources to help women grow in their walks with God. These Bible studies include reading plans, reflection questions, training, devotionals, and blog posts to inspire, encourage, and equip women.Our Bible studies are each translated into 30+ languages and are available for free to women all over the world. We also offer companion Bible studies for kids allowing women to engage in Bible study with their children.Through our online and in-person communities, women can find small groups to participate in each Bible study. These groups are led by trained facilitators who continue our mission of inspiring, encouraging, and equipping women to love God greatly with their lives.Read more about this authorRead less about this author
Read More

Reviews & Ratings

out of 5.0
(0 reviews)
There have been no reviews for this product yet.
Ko kin taɓa jin kamar ba mai ganin ki? Ko kin taɓa jin kamar ba wanda ya san menene ke tafiye da ke ko ya damu da ke? Muna so a gan mu, a kula da mu, kuma a san mu, amma wassu lokuta bamu san inda zamu juwa ba. Rayuwa na cike da damuwowi da dama kuma wataran sai mu kan rasa abin yi sai mu ji ba mu da kowa.

"Don Ɗan Mutum ya zo ne musamman garin neman abin da ya ɓata, yă cece shi kuma. " - Luka 19:10 Duk abin da mu ke ji, Mu na da Allah da ke ganin mu, wanda Ya san mu, wanda Ya na kula da mu.

Ya aiko da Ɗan Shi domin Ya nemo mu a duk inda mu ke, domin Ya lura da a lokacin da mu faɗa ciki, kuma Ya san muraɗin zuciyar mu. Yesu Ya ba da ran Shi domin mu san Shi kuma mu samu rai na har abada da Shi.

A cikin Bisharan Luka, za mu labarin rayuwan Yesu. Luka ya nuna mana girman yadda Yesu Ya na gani, Ya sani, Ya na kuma kula da mutanen Shi.

Yesu so da dama Ya kan yi duk abin da zai iya domin Ya taimake masu bukata kuma Ya nemo ɓatattu. Wannan bisharan ya nuna mana menene ainihin ma'anar bin Yesu da kuma abin da za mu biya domin mu bi Shi.

Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula: Bisharan Luka binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako shida wadda aka shirya domin ya taimake mu gane wanene Yesu, da yadda Ya ke lura da mutanen Shi, da kuma yaya bin Shi ya ke. A cikin wannan binciken, za mu gan yadda za mu san Yesu mu kuma sa bangaskiyan mu a cikin Shi, ko da wani yanayi ne mu ka samu kan mu.

Mu haɗa kai tare cikin wannan binciken da littafi, ko ta yanan gizi, ko kan app na Love GOD Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Ya na Gani, Ya Sani, Ya na Kula da rubuce rubuce da kuma jama'a , yayinda mu ke tafiya cikin wannan Bisharan Luka kuma mu na kara matso kusa da Mai Ceton mu mai gani, Ya sani, kuma Ya na kula.

. .

Frequently Bought Products

Product Queries (0)

Login Or Registerto submit your questions to seller

Other Questions

No none asked to seller yet

Bookiyos Books Solutions - Quality Books, Unbeatable Prices

Bookiyos Books Solutions is your premier online bookstore offering a vast selection of over 5 crore books. Whether you're looking for the latest releases, timeless classics, or rare finds, we have something for every reader. Our platform serves customers worldwide, including the USA, UK, and Europe, with fast delivery and easy return policies to ensure a hassle-free shopping experience. Discover daily updates, exclusive deals, and a comprehensive collection of books that cater to all your reading needs. Shop with confidence at Bookiyos, where quality books and unbeatable prices meet.

Why Choose Bookiyos?

Extensive Inventory: New, old, and rare books available.
Fast Delivery: Same or next-day shipping.
Easy Returns: Hassle-free refund and return policies.
Global Reach: Serving customers in the USA, UK, Europe, and beyond.
Daily Updates: Thousands of new titles added every day.
Join our community of book lovers and start your literary journey with Bookiyos Books Solutions today!