Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya

(0 reviews)
Condition
Quantity
(994 available)
Share
Book Details
Language
English
Publishers
Blurb (3 July 2024)
Weight
0.16 KG
Publication Date
23/08/2024
ISBN-10
171533194X
Pages
112 pages
ISBN-13
9781715331948
Dimensions
15.24 x 0.58 x 22.86 cm
SKU
9781715331948
Author Name
Love God Greatly (Author)
Love God Greatly is an international women’s ministry that exists to inspire, encourage, and equip women to love God greatly with their lives by breaking down the barriers that exist around studying God’s Word.We provide free, quality Bible study resources to women in 30+ languages. Through online and in-person groups, women in over 200 countries read and study God’s Word and grow in community together. Love God Greatly is a 501 (c)(3) non-profit organization that relies on contributions from generous donors.Our mission is to inspire, encourage, and equip every woman, in every community, in every nation, to love God greatly with her life.We provide Bible studies full of resources to help women grow in their walks with God. These Bible studies include reading plans, reflection questions, training, devotionals, and blog posts to inspire, encourage, and equip women.Our Bible studies are each translated into 30+ languages and are available for free to women all over the world. We also offer companion Bible studies for kids allowing women to engage in Bible study with their children.Through our online and in-person communities, women can find small groups to participate in each Bible study. These groups are led by trained facilitators who continue our mission of inspiring, encouraging, and equipping women to love God greatly with their lives.Read more about this authorRead less about this author
Read More

Reviews & Ratings

out of 5.0
(0 reviews)
There have been no reviews for this product yet.
"Ya ku ƙaunatattuna, tun da yake Allah ya ƙaunace mu haka, ai, mu ma ya kamata mu ƙaunaci juna. " (1 Yahaya 4:11).

Yahaya ya rubuta har sau goma sha uku cikin wasikun shi guda uku kalmomin karfafawa wa masu karatu domin su kaunaci juna. MUNA KAUNA DOMIN SHI NE YA FARA KAUNAN MU / 1 YAHAYA 4:19 Muna iya kaunan juna domin mu ma mu samu kauna daga Allah, wanda Ya ba da ɗan Shi haɗaya domin mu.

"Ƙauna kuwa ita ce mu bi umarninsa. Umarnin kuwa, shi ne kamar yadda kuka ji tun farko, cewa ku yi zaman ƙauna.

" (2 Yahaya 1:6) A cikin wannan wasikun, Yahaya ya bayyana abin da ya haɗa kauna da biyayya. Karfafawan da ya bayar wa Iklisiya ta farko har gare mu shi ne mu zama da aminci ga dokokin Allah.

Ta wurin biyayya, za mu iya kaunan juna kuma mu nuna kauna ga duniya duka. Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya za mu duba litattafen 1, 2, da 3 Yahaya da yadda ya umurce da kuma karfafa ma su bin Kristi su zama cikin kaunan Allah.

Karfafawan Yahaya kan cewa ma su bi su kaunace juna na da muhimmanci a yau kamara yadda yak e a da. Wannan binciken za mu duba yadda kaunan Kristi ya canza mu kuma ya canza duniya ta wurin biyayyan mu ga dokokin Shi.

Mu na fatan za ki haɗa kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken na tsawon mako huɗu. Za ki samu Karin abubuwan da ya shafi Sanin Kauna a kowanne da kuma rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayin cikin rubuce rubucen mu na kullum, da jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda mu ke koya rayuwa da kauna kamara yadda Yesu Ya yi rayuwa da nuna kauna.

. .

Frequently Bought Products

Product Queries (0)

Login Or Registerto submit your questions to seller

Other Questions

No none asked to seller yet

Bookiyos Books Solutions - Quality Books, Unbeatable Prices

Bookiyos Books Solutions is your premier online bookstore offering a vast selection of over 5 crore books. Whether you're looking for the latest releases, timeless classics, or rare finds, we have something for every reader. Our platform serves customers worldwide, including the USA, UK, and Europe, with fast delivery and easy return policies to ensure a hassle-free shopping experience. Discover daily updates, exclusive deals, and a comprehensive collection of books that cater to all your reading needs. Shop with confidence at Bookiyos, where quality books and unbeatable prices meet.

Why Choose Bookiyos?

Extensive Inventory: New, old, and rare books available.
Fast Delivery: Same or next-day shipping.
Easy Returns: Hassle-free refund and return policies.
Global Reach: Serving customers in the USA, UK, Europe, and beyond.
Daily Updates: Thousands of new titles added every day.
Join our community of book lovers and start your literary journey with Bookiyos Books Solutions today!