Ba a yi mu domin rayuwan Kaɗaici ba: An shirya domin zumunci cikin duniya cike da kaɗaici: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

(0 reviews)
Condition
Quantity
(370 available)
Share
Book Details
Language
English
Publishers
Blurb (3 July 2024)
Weight
0.19 KG
Publication Date
23/08/2024
Pages
136 pages
ISBN-13
9798211428317
Dimensions
15.24 x 0.74 x 22.86 cm
SKU
9798211428317
Author Name
Love God Greatly (Author)
Love God Greatly is an international women’s ministry that exists to inspire, encourage, and equip women to love God greatly with their lives by breaking down the barriers that exist around studying God’s Word.We provide free, quality Bible study resources to women in 30+ languages. Through online and in-person groups, women in over 200 countries read and study God’s Word and grow in community together. Love God Greatly is a 501 (c)(3) non-profit organization that relies on contributions from generous donors.Our mission is to inspire, encourage, and equip every woman, in every community, in every nation, to love God greatly with her life.We provide Bible studies full of resources to help women grow in their walks with God. These Bible studies include reading plans, reflection questions, training, devotionals, and blog posts to inspire, encourage, and equip women.Our Bible studies are each translated into 30+ languages and are available for free to women all over the world. We also offer companion Bible studies for kids allowing women to engage in Bible study with their children.Through our online and in-person communities, women can find small groups to participate in each Bible study. These groups are led by trained facilitators who continue our mission of inspiring, encouraging, and equipping women to love God greatly with their lives.Read more about this authorRead less about this author
Read More

Reviews & Ratings

out of 5.0
(0 reviews)
There have been no reviews for this product yet.
Ba a yi mu domin rayuwan kaɗaici ba. Ba'a taɓa yin wata tsara a tarihi wanda suke iya magana da juna cikin kankanin lokaci kamar wanann tsran mu, amma duk da haka dayawa daga cikin mu na jin kamar mu na zaman kaɗaici.

Ko ba mu da aure ko mu na da aure, ko karami ko babba, ko wanda ba ya magana ko mai yawan surutu, ko mai kuɗi ko mai talauci, duk an halice mu da son a kaunace mu kuma a san mu. Tun daga farko a gonar Aidan, mun gan yadda Allah Ya kera mu mu yi rayuwa cikin zumunci da Shi da juna kuma.

Amma zama cikin zumunci na da wuya. A yau dayawa daga cikin mu na ɗaukan lokaci da dama a zaune a gaba wata screen fiye da zama da abokai ko iyali.

Da gaske mu na da "abokai" da dama kan yanan gizo amma Allah Ya halice mu domin zumunci fiye da a gaban screen. Ba ma kaɗai zumunci haka kawai ba amma zumunci a wurare ta musanman a cikin rayuwan mu.

A cikin wannan bincike na tsawon mako huɗu, za mu sa hankali kan yadda Allah Ya halice mu domin zumunci da Shi, da iyalin mu da abokan mu da Iklisiyan mu da duniya duka. Gaskiya ne za mu ji kamar mu kaɗai ne kuma an bar mu haka, amma bai kamata mu yi rayuwa haka ba.

A cikin wannan binciken, za mu koya menene yadda a ke zumunci a cikin Littafi mai Tsarki da kuma yadda za mu iya amfani da shi a cikin rayuwan mu. Rayuwa ya wuce kaɗaici.

Mu haɗa kai domin yin wannan binciken tare da naki littafi, ko ta yanan gizo, ko kan app na mu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafe Ba a yi mu domin rayuwan Kaɗaici ba har da rubuce rubuce na kullum da jama'a kan yanan gizon mu yayinda mu ke tafiya cikin me ake nufi da yin rayuwa cikin zumunci kamar na Littafi mai Tsarki.

. .

Frequently Bought Products

Product Queries (0)

Login Or Registerto submit your questions to seller

Other Questions

No none asked to seller yet

Bookiyos Books Solutions - Quality Books, Unbeatable Prices

Bookiyos Books Solutions is your premier online bookstore offering a vast selection of over 5 crore books. Whether you're looking for the latest releases, timeless classics, or rare finds, we have something for every reader. Our platform serves customers worldwide, including the USA, UK, and Europe, with fast delivery and easy return policies to ensure a hassle-free shopping experience. Discover daily updates, exclusive deals, and a comprehensive collection of books that cater to all your reading needs. Shop with confidence at Bookiyos, where quality books and unbeatable prices meet.

Why Choose Bookiyos?

Extensive Inventory: New, old, and rare books available.
Fast Delivery: Same or next-day shipping.
Easy Returns: Hassle-free refund and return policies.
Global Reach: Serving customers in the USA, UK, Europe, and beyond.
Daily Updates: Thousands of new titles added every day.
Join our community of book lovers and start your literary journey with Bookiyos Books Solutions today!