A Cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

(0 reviews)
Condition
Quantity
(569 available)
Share
Book Details
Language
English
Publishers
Blurb (3 July 2024)
Weight
0.16 KG
Publication Date
23/08/2024
ISBN-10
1006782516
Pages
114 pages
ISBN-13
9781006782510
Dimensions
15.24 x 0.61 x 22.86 cm
SKU
9781006782510
Author Name
Love God Greatly (Author)
Love God Greatly is an international women’s ministry that exists to inspire, encourage, and equip women to love God greatly with their lives by breaking down the barriers that exist around studying God’s Word.We provide free, quality Bible study resources to women in 30+ languages. Through online and in-person groups, women in over 200 countries read and study God’s Word and grow in community together. Love God Greatly is a 501 (c)(3) non-profit organization that relies on contributions from generous donors.Our mission is to inspire, encourage, and equip every woman, in every community, in every nation, to love God greatly with her life.We provide Bible studies full of resources to help women grow in their walks with God. These Bible studies include reading plans, reflection questions, training, devotionals, and blog posts to inspire, encourage, and equip women.Our Bible studies are each translated into 30+ languages and are available for free to women all over the world. We also offer companion Bible studies for kids allowing women to engage in Bible study with their children.Through our online and in-person communities, women can find small groups to participate in each Bible study. These groups are led by trained facilitators who continue our mission of inspiring, encouraging, and equipping women to love God greatly with their lives.Read more about this authorRead less about this author
Read More

Reviews & Ratings

out of 5.0
(0 reviews)
There have been no reviews for this product yet.
Ni wanene? Menene ya sa ina nan? Akwai amfani na? Duk wannan tambayoyi ne da dukan mu mun yi a wani lokaci. Yayinda mu tafiya cikin rayuwa mu na so mu gane ko mu wanene, menene ya sa an halice mu, da kuma menene amfanin wannan rayuwan.

Ba za mu iya amsa wannan tambayoyin ba tare da gane ko mu wanene ba. Idan ba mu gane mu wanene ba, ba za mu iya yin rayuwa yadda a kera mu mu yi ba.

Ya na da saukin yin tunanin ko mu wanene bisa ga iyalin mu, aikin mu, abokan mu, abin muke son yi ko kasan mu. Yawance muna tunanin mu wanene ta wurin ayukan mu, ko kalmomin mu ko halin mu.

"Saboda haka, duk wanda yake na Almasihu sabuwar halitta ne, tsohon al'amari duk ya shuɗe, ga shi, kome ya zama sabo. " -2 Korantiyawa 5:17 A cikin Almasihu ne kaɗai mu gane ko mu wanene.

Komin yaya mu ka yi tunanin kan mu, sanin ko mu wanene a cikin Almasihu ɗaya ne. Ya cice mu daga zunubi, Ya kubutas da mu daga duhu kuma Ya fashe mu daga kunya.

Ta wurin Shi ana kiran mu 'ya'yan Allash, wanda aka ɗauke mu cikin iyalin Allah kuma aka mayar da mu 'yan kasan mulkin Almasihu. A cikin Almasihu, mun samu ceto, hatimi, gafara, zaɓe, albarka da karfafawa.

A cikin Yesu ki ke: Sanin ko mu wanene a cikin Almasihu wani binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako huɗu akan sanin ko mu wanene a cikin Almasihu. Ta wurin sa karfin kan gaskiyan sanin mu wanene a cikin Yesu, da abin da Ya bamu ta wurin haɗayan Shi, da yadda mu samu hatimi a zama 'ya'yan Shi, za mu gane ainihin mu wanene.

Yayin da mu ke girma cikin bangaskiyan mu za mu iya girma cikin tabbaci da amincewan mu wanene a cikin Shi. Mu haɗa kai a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako huɗu ko kan app namu na Love GOD Greatly.

A can za ki samu abubuwan da sun shafi A cikin Yesu ki ke a duka wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyanita wurin karatu na kullum da kuma jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda ki ke binciken ma'anansamun tushen mu a cikin Yesu. .

Frequently Bought Products

Product Queries (0)

Login Or Registerto submit your questions to seller

Other Questions

No none asked to seller yet

Bookiyos Books Solutions - Quality Books, Unbeatable Prices

Bookiyos Books Solutions is your premier online bookstore offering a vast selection of over 5 crore books. Whether you're looking for the latest releases, timeless classics, or rare finds, we have something for every reader. Our platform serves customers worldwide, including the USA, UK, and Europe, with fast delivery and easy return policies to ensure a hassle-free shopping experience. Discover daily updates, exclusive deals, and a comprehensive collection of books that cater to all your reading needs. Shop with confidence at Bookiyos, where quality books and unbeatable prices meet.

Why Choose Bookiyos?

Extensive Inventory: New, old, and rare books available.
Fast Delivery: Same or next-day shipping.
Easy Returns: Hassle-free refund and return policies.
Global Reach: Serving customers in the USA, UK, Europe, and beyond.
Daily Updates: Thousands of new titles added every day.
Join our community of book lovers and start your literary journey with Bookiyos Books Solutions today!